【實用教育app】Koyar Da Ibada - Azumi|最夯免費app

【實用教育app】Koyar Da Ibada - Azumi|最夯免費app

分享好友

【免費教育App】Koyar Da Ibada - Azumi-APP點子

Wannan wani aiki ne na bayanin hukunce-hukuncen musulunci a sauqaqe, cikin hotuna masu motsi da marasa motsi, ta hanyar harsuna daban-daban, aikin ya qunshi:

- Littafin hukunce-hukuncen ibada a cikin hotuna.

【免費教育App】Koyar Da Ibada - Azumi-APP點子

- Wanda yake tattare da hotuna da dalilai, domin sauqaqewa ga mai karatu.

- bidiyo.

【免費教育App】Koyar Da Ibada - Azumi-APP點子

- Mai sharhi da sauti da surah na abinda ya zo a cikin littafin.

- Shafin yanar gizo.

【免費教育App】Koyar Da Ibada - Azumi-APP點子

Kowane harshen yana da shafin shi na musamman.

Shafikan sabbin hanyoyin sadarwa.

【免費教育App】Koyar Da Ibada - Azumi-APP點子

Duniyar fiqihu (cikin cd).

Yana qunshe da kwafi na bugaggen littafin, hakanan bidiyo mai sharhin abinda ke cikin littafin na darussa.

【免費教育App】Koyar Da Ibada - Azumi-APP點子

Tsari na musamman gameda na'urori masu qwaqwalwa na zamani (smart devices)

免費玩Koyar Da Ibada - Azumi APP玩免費

免費玩Koyar Da Ibada - Azumi App

Koyar Da Ibada - Azumi APP LOGO

Koyar Da Ibada - Azumi LOGO-APP點子

Koyar Da Ibada - Azumi APP QRCode

Koyar Da Ibada - Azumi QRCode-APP點子
熱門國家系統支援版本費用APP評分上架日期更新日期
未知Android
Google Play
1.0
App下載
EGP$8.0
1970-01-012015-04-20
分享app
上一個APP
下一個APP

高評價教育App推薦